Farisawa | |
---|---|
فارسی | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 45,000,000 (2007) 52,939,220 (2015) 70,000,000 (2019) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Persian alphabet (en) da Arabic script (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
fa |
ISO 639-2 |
per fas |
ISO 639-3 |
fas |
Glottolog |
fars1254 [1] |
Farisawa Mutanan garin Farisa sune mutanen ƙasar Iran a yanzu. Saidai akwai mutane da yawa da suke magana da yaran farisanci ahalin yanzu, kaman mutanan Afganistan da Tajikistan, Wanda waɗannan ƙasashen farisancine yaransu a gwamnatance, Makarantu, ofisoshin gwamnati, da sauransu.