Damaturu

Wuri
Map
 11°45′N 11°58′E / 11.75°N 11.97°E / 11.75; 11.97
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Yobe
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 88,014 lissafi
• Yawan mutane 37.2 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,366 km²
Altitude (en) Fassara 371 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
jami'ar damaturu

Damaturu ƙaramar hukuma ce kuma babban birnin jihar Yobe dake arewa maso gabashin Najeriya.[1] Nan ne hedikwata inda fadar gwamnatin Jihar Yobe take wadda gwamna Mai Mala Buni ke mulkinta a halin yanzu, sannan kuma cibiyar gudanar da mulki na jahar. Masarautar Damaturu, ita ce masarautar gargajiya daya jal ta sarkin yanka mai daraja ta ɗaya a gabadaya fadin birnin. Kebantacciyar lambar akwatin waya na birnin ita ce 620. Karamar hukumar tana da fadin kasa 2,366 2 da yawan jama'a 88,014 a ƙidayar shekara ta 2006. Garin Damaturu yana kan babbar hanyar A3. A alkaluman ilimin zanen kasa, birnin Damaturu ya gindayu ne akan alkaluman kwa'odineto 12°00′00″N 12°00′00″E / 12.00000°N 12.00000°E / 12.00000; 12.00000.

Tarihi

Damaturu ta kasance a matsayin mallaka a lokacin da turawan Ingila suka sassaka ta daga gundumar Alagarno . Hakan ya haifar da mamaye daular Bornu a shekara ta 1902 da sojojin mulkin mallaka karkashin jagorancin Kanar Thomas Morland suka yi.

Boko Haram

Damaturu dai ya sha fuskantar hare-haren mayakan jihadi na Boko Haram a yakin da suke yi na kafa daular halifanci a yankin arewa maso gabas.

Yanayi

Nassoshi

  1. https://www.nipc.gov.ng/nigeria-states/yobe-state/

11°44′40″N 11°57′40″E / 11.74444°N 11.96111°E / 11.74444; 11.96111Page Module:Coordinates/styles.css has no content.11°44′40″N 11°57′40″E / 11.74444°N 11.96111°E / 11.74444; 11.96111Samfuri:Yobe State