Dominika | |||||
---|---|---|---|---|---|
Commonwealth of Dominica (en) Commonwealth Dominica (lb) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Isle of Beauty, Isle of Splendour (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Apres Bondie, C'est La Ter» «After God is the earth» «След Бог е земята» «The nature island» | ||||
Suna saboda | Lahadi | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Roseau (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 74,656 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 99.4 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Lesser Antilles (en) , Windward Islands (en) , European Union tax haven blacklist (en) da Karibiyan | ||||
Yawan fili | 751.096551 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Morne Diablotins (en) (1,447 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caribbean Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | West Indies Federation (en) | ||||
Ƙirƙira | 1978 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | House of Assembly of Dominica (en) | ||||
• president of Dominica (en) | Charles Savarin (en) (2 Oktoba 2013) | ||||
• Prime Minister of Dominica (en) | Roosevelt Skerrit (en) (8 ga Janairu, 2004) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 555,266,667 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Eastern Caribbean dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .dm (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +1767 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | DM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | dominica.gov.dm |
Dominica ko Dominika[1] (da Turanci: Commonwealth of Dominica; da Faransanci: Dominique; da harshen Karibiyan: Wai‘tu kubuli) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Dominika birnin Roseau ne. Dominika tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 750. Dominika tana da yawan jama'a 71,625, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Dominika tsibi ne a cikin Tekun Karibiyan.
Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Dominika Charles Savarin ce. Firaministan ƙasar Dominika Roosevelt Skerrit ne daga shekara ta 2004.