Fadar Gwamnati | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | gida, government building (en) , ma'aikata da juridical person (en) |
Fadar Gwamnati itace mazauni inda shugaban kasa, ko shugaban gwamnati, ko gwamna, ko shugaban addini, shugabannin hukumomin duniya, ko wasu manyan mutane ke zama da gudanar da harkoki. Zai iya zama ko kuma akasin haka ace nan ne yake gudanar da ayyukokinsa da rayuwarsa.