Harshen Ibo | |
---|---|
Asụsụ Igbo — Igbo | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 27,000,000 (2019) |
Baƙaƙen rubutu | Igbo alphabet (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ig |
ISO 639-2 |
ibo |
ISO 639-3 |
ibo |
Glottolog |
nucl1417 [1] |
Harshen Ibo ko Igbo, harshe ne da mutanen kabilar Igbo da akafi sani da inyamurai a garuruwan Hausawa suke amfani dashi, kasantuwar yawan da al'umman ibo kedashi ne yasa yaren ke daga cikin manyan yaruka uku a kasar Najeriya, bayan kuma Hausa da Yarbanci, ana samun masu amfani da harshen ibo a garuruwan kudu maso gabas da kudu maso kudanshin Najeriya.