Kunkuru | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata |
Class | Reptilia (en) |
Order | Testudines |
Superfamily | Testudinoidea (en) |
dangi | Testudinidae Batsch, 1788
|
Kunkuru (kùnkuruu[1]) dabba ne. Mafi akasarin kun-kuru yana rayuwa ne a cikin ruwa ko kuma inda yake akwai damshin ruwa kamar fadama kuma kunkuru akwai babba akwai kuma ƙaramin.