Nguru | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Yobe | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 916 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Nguru Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya.[1] Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 630.[2]
Kirari: Nguru Autan dandi