Auyo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Jigawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 512 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Auyo karamar hukuma ce dake Jihar Jigawa, a arewa maso yammacin kasar Nijeriya. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 731.[1]
Karamar hukumar ta shahara wajen noman shinkafa da alkama sakamakon kasar noma mai taki da allah ya hore mata. Sai dai ta fuskanci barazana ta ambaliyar ruwa a lokuta da dama a baya.